<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Hughes, John (1873-1932), Williams, William (1717-1791)</author>
<hymn_number>570</hymn_number>
<title>Yesu Kristi Mu Ne Naka LW570</title>
<lyrics>[V1]
 1)Yesu Kristi mu ne naka
 Za mu bi ka ko'ina
 Za mu tada tutar namu
 Za mu bi maganarka
 Mu ƴan yaƙin ka, ya Yesu
 Za mu bi ka ko'ina. [2x]

[V2]
 2) Cikin duhun wannan duniya
 Za mu nuna haskenka
 Za mu keɓe zukatanmu
 Daga dukan zunubi.
 Mu ƴan yaƙinka, ya Yesu
 [Za mu bi ka ko'ina.] 2x

[V3]
 3) Ubangiji muna roƙo
 Tsarkakke ƴan yaƙinka
 Ban da za ka dawo nan kuwa
 Iske mu da aminci
 Mu ƴan yaƙinka, ya Yesu
 [Daga nan har abada.] (2x)</lyrics>
</song>